Black Gospel Music

Solomon Lange – Mai Taimako Na My Helper mp3 (Video & Lyrics)

Solomon Lange – Mai Taimako Na My Helper mp3 (Video & Lyrics)

Download mp3 (Mai Taimako Na My Helper)

Download mp3

Play Audio

Mai Taimako Na My Helper Lyrics – Solomon Lange

[Verse 1]
Kwo Cikin duhu
Kwo cikin Dare
Bazan Ji Soro Ba, Mai Ceto Na
Oh ya Yesu mai Sori Na
Kwo ar Dutsen, Kwo cikin Kware
Khana tare da Ni
Eah, eah, mai Sori Na
Kwo cikin Yaki
Bazaka Yashe Ni Ba
Mai Sori Na, Eah mai Sori Na

[Pre – Chorus]
Ka Ina Kira Sunan’ka
When I called upon your Name
You heard my Voice
And you Lifted my Head
Eah, eah, mai Sori Na

[Chorus]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Soro Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Kunya Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na} [x2]

[Verse 2]
Kwo Cikin duhu
Kwo cikin Dare
Bazan Ji Soro Ba, Mai Ceto Na
Oh ya Yesu mai Sori Na
Kwo cikin Yaki
Kwo cikin Yunwa
Bazaka Yashe Ni Ba
Yah Yesu, Mai Sori Na,

[Verse 3]
Kai ka Zanshe Ni
Yaga Aikin Duhu
Mai Sori Na
Ai Kai Ne mai Fansa Ta
Duk Wande ya Kira Sunan Ka
Baza Yaji Kunya Ba
Mai Sori, Ai kai Ne Mai Sori Mu

[Chorus]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Bazan Ji Soro Ba
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Bazan Ji Kunya Ba
Mai Taimako Na, mai Taimako Na} [x2]

Bazan Ji Soro Ba
Mai Taimako Na,
Bazan Ji Soro Ba
Kai Ne Mai Taimako Na,

[Chorus]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Soro Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Kunya Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na} [x2]

Solomon Lange – Mai Taimako Na My Helper mp3 (Video & Lyrics)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button